BARIKI NA FITO
labari ne akan wata yarinya y'ar bariki, mai darasi da yawa abun tausayi soyayya.
Aiko Yana bu'de kofar taxu6e ajikinsa tana cukwaikwiyeshi da cewa "Ashe da gaskene kadawo wayyo Allah da'di kasheni Daqer HAYAT ya 6am6areta yanace "my baby yaushe xaki girma ne tamai fari da ido tace "aina girma bakaga naxama 'Yan mata bah kallifah Taqarashe da juyamai bayanta....
labari ne kan cin Amana ha'ince yarda da 'kaddara tsakanin kawaye guda uku zakuga yarda kawa take nunawa kawarta tsantsar bakin ciki da hassada kudai shiga cikin littafin Dan Jin abinda ke kumshe a cikin sa muneeran ku na muku fatana Alkhairi
cike yake da shauki ban tausayi da al,ajabi.
soyayya da shakuwa tsakanin Rumasa'u da Abdallah, Rumasa'u ta kasance yarinyar attajiri wanda baisan komai ba sai wulakanta na kasa dashi ta taso cikin kadaici tareda rashin samun soyayyar iyayenta wadanda suka maida hankali kan tara dukiya Abdallah yaro ne dan talakawa wanda ya fada matsanancin soyayyar Rumasa'u Hali...