LAIFINSU WAYE?
LAIFINSU WAYE Labarine daya qunshi tarihin Wata karuwa wacce ta kasance mai Saba ma Allah acikin al'amuranta amma daga baya Allah ya shiryeta sanadiyar yanda duniya ta juya Mata baya kowa ya gujeta ta kasance abar tausayi. Ciwo mai tsanani ya kamata tare da gujewar makusantanta,labari ne mai ban tausayi tare da daruss...