🎀BAFFAH'AM🎀
Labarine daya k'unsa abubuwan rayuwa yanayin yadda Abeedah ta sha gwawarmayar rayuwa.Ta sha alwashin cewa muddin tana raye k'annenta baza su ta6a shan wahalan data sha lokacinda take yariny'a.Ta fara soyayyah da lecturer d'in makarantar su wanda har yakaisu ga son yin aure,in da bata san cewa Sir Salman mazinaci bane...
Completed
Mature