DAN MAKAHO...
Shi ba Makaho bane, amma ido daya gareshi, k'addara ya sa mai nakasu a idonshi na hagu, DANMAKAHO sunan da yan unguwa ke kiranshi dashi. * Bata san So ba, daga bisani Allah ya jarabbeta da son dan Shaye-shaye, dan zaman majalisa, dan zaman kashe wando, wanda mutuncin mutum ke zubewa in aka ga kana magana da ir...