Select All
  • BA UWATA BACE
    66.5K 5.2K 48

    BA UWA TA BACE Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasamu, daga daren jiya zuwa yau da safe. Mamar sai washe hak'ora take tana murna sannan tace "Ai na fad'a Miki idan Kika bi Alhaji Hamza kwanan gida sai...

  • 'YAR GADARA
    6.3K 163 16

    Labarin 'yar gadara labari ne akan wata yarinya 'yar masu kud'i wacce bata dauki mutane a bakin komai ba.....