-
RAYUWAR AURENA
Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,
Completed -
ABU IRFAN
ABU IRFAN is my world i vow to love him till eternity... Inason ki deejah bazan ta'ba dena fad'a miki hakan ba... Na rantse ko ina masarsarar mutuwa se na ga bayan zaman kamal da deeja...
-
BA'A KANTA FARAU BA
Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin...
Completed -
ZAN SOKA A HAKA
#5 tausayi June 2020. #3 tausayi 20 June 2020. #1 munafurci #8 hausa novel. #2 tear drop june 2021.
Completed -
MADUBIN SIHIRI
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun du...
-
MASARAUTAR FULANI
labarine akan zuriyar fulani masu gaba tsakaninsu da Tsananta yaki. kowane bangare daga cikin bangarorin biyu so yake ya mallaki wannan lardi ya zamo shine Babban sarki cikin zuriyar tasu. sa'ili ya zamo Jan ragamar masarautun guda biyu. wannnan ne yasa gaba da hassada ta shiga tsakaninsu gasu dai duk zuriya daya n...
Completed Mature -
KU DUBE MU
Sojoji sun zame mana wannan babban jigo a rayuwa. Sune suke sadaukar da duk wani farincikinsu ciki kuwa harda iyali da jindadin rayuwa domin tsaron lafiyarmu....shin wace gudunmawa al'umma take bawa wadannan jarumai da iyalansu???
-
KASHE FITILA
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu s...
-
AL'ADUN WASU (Complete)
Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???