IDAN RANA TA FITO...
Na yi imani kaddara abace mai girma.haka kuma abace da take iya sauyawa a cikin dakiku! lallai samuwar Ayan a rayuwata abune na muradi ga duniyata ,meye laifina? da nagaza cimma muradina? yar uwatace ko kuwa kama mukeyi? idan mafarki nake na kagara infarka idan kuma zahiri ne Allah kasa bana da wata alaka da ita na j...