SULTAN MERAH
Story of a young blind Fulani girl👸🏻
Cike da takaici ya ke kallon ta yayin da idon shi su ka kada su kayi jajawur. Da kyar ya ke iya magana saboda zafin da kirjin ke masa "Asmau? Meyesa za ki mana haka bayan kin San muna son junanmu?kin cuce ni Ku kin cuci kanki. Ina kike so in saka raina. Ba ki min adalci ba ba kuma kiwa kanki ba" ita kam kuka ta ke wiw...