RAUDHA 2021
Duk yanda zan fasalta muku yanda take ta wuce nan, yarinya ce sangartacciya da iyayen ta suka ɓata ta da gata tun tana tsumman goyo, sun ɗau son duniya sun ɗaura mata, ba sa son kukan ta bare fushin ta, hakan yasaka ta taso babu kwaɓa take yin duk abin da taso. yarinya ce me bala'in taurin kan tsiya, idan har...
Completed
Mature