Select All
  • TSINTAR AYA
    43.5K 4.8K 42

    Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku...

  • KILALLU. {Completed 04/2020.}
    20.3K 1K 16

    Tooooooooooo shidai wannan labari nawa ya farune a gaske Kuma lamarine Wanda yake faruwa a wannan rayuwa tamu mai Albarka. Inafata Ubangijina yabani ikon kammala wannan labari nawa lafiya, labari mai cike da darrusa mararsa iyaka.

  • MATAN ALI
    58.2K 1.6K 11

    labari ne akan namijin da yake mu'a mala da mata,sannan kuma mahaifinshi ya aura mashi mata hudu,kuma dukkansu baya sansu,ya dinga basu wahala,karshi Allah ya damki shi ya fada san wata yar 'kauyi,ya dauki san duniya ya dura mata ita kuma fir tace bata sanshi saboda bata manta azabobin da yayi mata ba Ku biyune dan...

    Completed  
  • SAKI DAYA NEE
    18.9K 1.6K 45

    Na Sake Ki Saki Uku . Nothing to say much but pls do read it to find out your self.

  • Meenal
    7.3K 325 8

    MEENAL✨ ✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ Meenal yarinya ce mai matukar Kyan gaske, wadda ta taso Cikin gata, samun yarinya mai gatan meenal sae an duba. Ta kasance Tana da shekaru 18. Iyayenta yan asalin Egypt neh, as a result of that she was born and raised in Egypt for over 9 years before su dawo Nigeria domin wani aiki da Abi dinta z...

  • ZAN SOKA A HAKA
    415K 24.5K 95

    #5 tausayi June 2020. #3 tausayi 20 June 2020. #1 munafurci #8 hausa novel. #2 tear drop june 2021.

    Completed  
  • INDA RANKA...KASHA kALLO
    105K 7.1K 41

    *😳INDA RANKA....😳* Billy Galadanchi HASKE WRITERS ASSO. Wannan littafin kacokam na sadaukar dashine ga Kawar Alkhairi kuma babbar Aminiyata *CUTEST ZARAH BUKAR* Da sunan Allah mai rahama mai jinkai,ina roqon Allah yabani ikon rubuta Alkhairi abinda zai amfaneni duniya dakuma lahira yakuma Baku ikon daukar darussan d...

    Mature
  • SANADIN KI
    62K 1.4K 8

    Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suh...

  • TABARYA....mai baki biyu
    37.7K 2.4K 22

    " kin yaudareni BAHIJJA, ni zaki rainawa wayo, ki mai dani SAKARAI, ki rik'a saka wasu abubuwa a jikinki, wad'anda kinsan Allah bai Halicceki dasu ba?" Jikinta rawa ya fara yi kamar mazari, "Ahamd dan Allah kayi hak'uri." Ta furta tana share hawaye. Katseta yayi, ta hanyar d'aga mata hannu....

  • TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...
    174K 15.1K 52

    "Mesa kake ambatar mutuwar nan wai, idan akan nace banasan kane kayi hakuri ina sonka wlhy, fiye ma da tunanin ka, na Amince zan rayu dakai rayuwa ta amana daso dakuma k'auna" ka tallafi rayuwata kadena fad'ar hakan kaji" Cikin azabar ta ciwon dayake ciki ya saki wani murmushi dayake nuna tsantsan jin dad'in da kalama...