K'ARYA FURE TAKE (Bata y'ay'a)
labari ne akan wasu ma k'arya ta Wanda suka kasa d'aukan ta laucin iyayen su a matsayin jara bawa daga Allah suka zab'i karya Dan kawai idan an gansu ace wasu ne yayi da budurwan ta fad'a tarkon wani saura yi saka makon karya da ya mata a matsayin mai kudi zai kuma aure tah....