SAKAYYA!
Shekararsu bakwai da aure,amma be tab'a gazawa da ita ba duk da itad'in takasance makauniyace bata gani,amma hakan be rage masa soyayyartaba aransa kulawa daidai gwargwardo yabata girki ,wanke-wanke da duk abinda take buqata yana mata ,inkazo gidanta bakace gidan makauniyabane,duk d tsananin kyaunta amma danginta basu...