YANCI DA RAYUWA
A short love story 💕😘
Gajeren labari na Gasar Matasan marubuta 2021,me ɗauke da kalmomi dubu biyar, jigon labari shine "LABARIN FYAƊE ME TAƁA ZUCIYA" karku bari a baku labari
Labarin soyayya wanda zesa ma'abota karatu nishaɗi, labarin wata yarinya da ta jarumtar nunawa namiji tana sonshi, kuma ta jajirce gurin zama da shi dukda ƙalubale da kuma izzarsa da taurin kai amma tai amfani da salo da kissa gurin janyo hankalin sa kar abaku labari ku biyoni dan jin yadda zata kaya
Labarin wani matashi daya riga ya gurbata rayuwarsa da shaye2 da raina iyayensa, tareda wata matashiyar yarinya 'yar baiwa wadda bata magana biyu, kowa ya shiga gonarta setayi maganinsa wadda ta dage tsayin daka wajen ganin ta sauya akalar Rayuwar ABDUL JALAL zuwa hanya madaidaiciya. Labari me cike da ban tausayi hats...
labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin da ake zaton wuta a maƙera katsam se ta bayyana a masaƙa, ku kasance dani dan jin me ze faru a wannan littafin
Edited version ɗin illar riƙo wannan labarin ba sabo bane illar riƙo ne nayi editing na sabon ta shi dan kuji daɗin karanta shi asha karatu lfy.
Life is like a book that contains many chapters that you won't know what it consists of until you go through it. Some chapters stores happiness while some sadness. Happiness never comes before sadness Richness comes after being poor Goals are achieve after going through too much of struggles. Tag along and see what...