NI DA YAYA AL'AMEEN
labarin soyayyar yayah da k'anwa
cikin d'aga murya mai rikitarwa yayi magana wanda yasa tayi saurin d'ago da rinannun idanunta da suka rine daga kalar fari suka koma ja. "ina so ki fita a harkata, mace wadda ta san mutuncin kanta nake so na aura ba ba wadda ta watsar da nata a titi ba." du'kewa kasa tayi ta saki wani kuka mai cin rai gami da dafe kan...
marainiya ce masoyiyar wakoki sune taba muhimmanci fiyeda komi a rayuwarta me zata fuskanta agaba?
inama ace mafarki nakeyi ba a gaske bane wanan mummunan al'amari yake faruwa Dani?inama ace banzo duniyaba da wanan wulakanci da kaskanci da nake fuskanta kalala sakamakon Isa da IZZA TA Wanda ya haifarmun da mummunan sakamako?...kallon takaddar sakamakonta tagani a fili ta furta innalillahi wa innah ilaihi rajiun ta...