WATA UNGUWA
labarin wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi, ban takaici da kaicon rayuwa.
labarin wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi, ban takaici da kaicon rayuwa.
✍🏻✍🏻BAKAR FURA lbr ne da yafaru da gaske, wanda yake dauke da Soyayya me kayatarwa, ga tarin Nishadi, ban al'ajabi tare da ban tausayi, gameda fadakarwa, wadan da abun ya faru dasu muna nan muna cigaba da rayuwa tare dasu cikin wannan duniyar tamu,Allah yabani ikon isar da sakon yadda ya dace.
Rayuwa mafi hatsari Masu karatu sai kunyi hakuri donkuwa labarin yanada tsauri Sosai dakuma kalu bale mai tarin yawa..... Sarham marainiya ce haka Zara Kuma Allah ya jarabcesu da fadawa hannun hamshakiya Hajia Zahira Wanda takara gurbata rayuwarsu kaca kaca... Suhaima ma marainiya ce wacce bata da wani gata sai Allah...
ASSALAM ALAIKUM! NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4. LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA M...
Boye gaskiya daya shi yazamana warga tsewar komai a tarayyarsu, A lokacin daya kesan gyara komai lokaccinne ta birkice masa tareda nuna sam batayarda da in gancin soyayyarsaba , Bata yarda da ingancin aurensu ba wanda hakan yasa taci burin wargatsa wannan hadakar" A ganinta yazo da yaudara da rainin hankali since from...
Love story 💞 heart touching 😞 and very emotional 😟☺️ read to find out more.......... On 'YA MACE NOT EDITED ⚠️
Salati goggo ta rafka tana ja da baya cikin tsoro take Fad'in, " me nake gani ni hansatu kamar danyen kifi ke mejidda zo ki tayani gani " mejidda atunaninta rikicin Goggo ne tana daga zaune ta cewa Goggo, " tunda kifin Kika gani ay shi d'in ne, kema Goggo Banda abinki kifin k'afa garshi da zai shigo cikin gida bama na...
labarin ma'aurata da kalubalen da mata ke fuskanta a tareda mazansu, Staring SADI, SALMAN, NASREEN, MUSTY.
"To love is to suffer... To avoid suffering one must not love.... But then one suffers from not loving... Therefore to love is to suffer...not to love is to suffer... To suffer is to suffer.." "To be happy is to love.... To be happy, then, is to suffer, but sufferings makes one unhappy..." "Therefore to be unhappy one...
Rayuwar Ismat labarin rayuwar ismat ,rayuwar soyayyar ta da yaso zama rikici tsakanin dangin ta. Ko biyo ni ku sha labari ......