SOYAYYA KO SHA'AWA
labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu
labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu
hhhh miya kawo kishi. littafin babu so yazo muku da nasa salon na musamman shima. sunce BASU son juna. to amma mike kawo musu KISHIN juna kuma masu karatu? a waje ɗaya zamu sami wannan amsar. shine ta hanyar bibiyar littafin BABU SO MIYA KAWO KISHI ɗaya daga cikin books biyar na zafafa dake zomuku cikin kowanne salo n...
All right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl behind the veil. I never love you. So nakeyi nanuna cewa musulmai sun...
*_ƘADDARA! kalma ce da ta amsa wani suna, wannan sunan mai tarin ma'anoni da yawa...Kowanne bawa na ɗauke da kundin ƙaddararsa, wadda ke ɗaure a wuyansa, kuma kowanne ɗan Adam da yanda salon shafin kundin ƙaddararsa ke buɗewa, inda ta kan buɗe da siffofi guda biyu, ko ta siffantu da alkhairi ko kuma ta siffantu da jar...
Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda...