Select All
  • YARIMA SARAKI
    35.1K 880 9

    historical frictional love story . CI GABAN RUMFAR BAYI.

    Completed  
  • ASEELA COMPLETE
    21.6K 1.7K 52

    Ƙwarangwal ɗin suna tafe wani irin ruwa mai yauƙi na fita daga gaɓɓan jikinsu tamkar waɗanda aka kunna fanfo ajikinsu, daga kowanne ɓangaren hallita akwai shugabansu wanda shi ne yake kan gaba su kuma suna biye dashi abaya, hannu kowanne shugaba ɗauke yake da wani farin ƙyale da jikinsa yake da ɗishi-dishin jini, ahan...

  • KALLON KITSE
    148K 9.1K 55

    Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi

    Completed  
  • ZAYTOONAH (Complete)
    13.6K 1.4K 60

    Cin amana ba abune mai kyau ba ,kayiwa Dan ka kyakykyawar tarbiya shima abune mai kyau watarana zakayi alfahari da hakan,dorashi akan turba marar kyawo zaisa watarana daga kai har Dan naka kuyi mummunan danasani ,soyayya dadi gareta musamman idan kayi dace da masoyin gaskiya,zuwa wurin boka asara ce babba da tabewa ga...