FETTA (COMPLETED)✅
Labarin yarinya da ta taso cikin maraici da rashin gata
labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina za...
Ko wani bawa nada tasa zanan ƘADDARA sai dai shi tashi tasha banban data saura, komai ya farune daga ranar da mahaifiyarsa ta kwanta ciwo, ya buga ya nema domin sama mata kuɗin magani dana asibiti duk da yana matashin saurayi mai ƙarancin shekaru ɗan kimani shekara 17 a duniya, ya nema dangin uwa dana uba babu wanda...
Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya ma...