Salon so by hauwa Abdul
A story about two couples dat get diverse cux of a wicked plot by a relative farha an farhan who love ❤️ each other very much but get divorced after marriage of four month
A story about two couples dat get diverse cux of a wicked plot by a relative farha an farhan who love ❤️ each other very much but get divorced after marriage of four month
Na tsaneki at thesame time ina sonki, inajin tamkar na cilla ki ta saman bene na garzaya na taro ki gudun karki fad'a kiji ciwo~ *Alee* ♡ yacce kake nuna min halin ko oho yana ba'kanta raina mutu'ka~pherty ♡ kin gusar da duk wani manufata a kanki~Alee ♡ Na tsaneka bansan sake saka ka a idona~pherty ♡ Ta ya zaka so mut...
***** SO ne mafarar ƙauna, sai an kafa tubalin so a zuci kafin ginin ƙauna ya tabbata a matabbatar ruhi. SO ne tsuntsun dake kaikawo tsakanin zukata mabanbanta daga ƙarshe har sai ya sami zuciyar da zai gina sheƙarsa. SO ne asalin rayuwa, sannan kuma abin dake sarrafa ragamar dokin rayuwa a bisa hanya managarciya. SO...
#1 sacrifice 21/08/2020 #5 in romance 27/09/2016 "Malam, ka yi kuskure, idan ka na tunanin zaka canza min ra'ayina a minti biyar". "Ko za ki gwada ki gani?" Ya tambaya, yana murmushi, ita ta rasa ma yadda aka yi ya iya murmushi, da dai ba ta ganin hakan a tare da shi. Ta kan dauka shi haka Allah ya hal...
Ahmed ka manta Wacece ni...? nice fa masoyiyarka Samiha..? ka manta alkawarinmu...? ka manta yadda muka Tashi muna gina Yadda Rayuwar Aurenmu zata kasance..? ammh yau rana daya sabosa wani Dalilinka mara tushe ballatana makama kakeso kaki amfani da damar data Samemu Ahmed...? hannu ya daga mata lokaci daya yana Fadin"...
#1 in Aure 19/09/2020 #1 in Sarauta 19/09/2020 #2 in Halal Romance 19/09/2020 Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta. Kamar kowa abinda bata sani ba shine... Me cece tata k'addarar? Yaushe zata fuskance ta? A wane yanayi zata zo? Mai kyau? Ko akasin haka? Wad'annan tambayoyin suke...
Labarin qaunarmu labarine akan soyayyar data shigi mutane biyu batareda sun ankareba duk da kasancewar banbancin dake tsakaninsu na kasancewar kowannensu nada abokin rayuwarsa Wanda suke ganin sune rayuwarsu saidai so yayi musu shigar sauri Dan kuwa tuni suka daina kallon waincan amatsayin abokan rayuwarsu.....SO NE W...
Wutar kara is a journey of two women that despite being together are different. While Hajo is the arrogant and rude type, Bilkisu is the humble one. Both were married to different men with different status. And both had different destinies. I thought to share their journeys with you. Enjoy
Kirkirarran labarin jahilin uba wanda bai yadda da komai ba sai bin malamai har hakan ya sanyashi rabuwa da gudan jininshi saboda gudun talauci...
TAYI NASARAN RABASHI DA KOWA NASHI YAZAMA NATA ITA KADAI..SHIN ZATAYI NASARAN RABASHI DA MATAR DATAYI KUTSE CIKIN RAYUWARSHI..?KO KUMA ZAI CIGABA DA ZAMA NATA HAR ABADA..
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...