JARUMTA KO KASADA
Not editted Taso cikin gata, cikin dangin ta cikin farin ciki da ƙaunar juna sai dai lokaci ɗaya ƴan ta'adda suka ruguza wannan farin cikin......, sai dai me cikin ƴan ta'addan za'a iya cewa shugabansu tun ganinsa da ita yakejin shifa yayi mata wadda yake burin taso shi kamar yadda yake santa duk da yana da damar sat...