DR MUHRIZ
Tun tasowar ta bata san dad'in rayuwa ba, ta taso cikin rayuwar tsangwama, kyara da hantara, a lokacin da take tsaka da gwagwarmayar rayuwa k'addara mai girma ta afka mata wacce ta k'ara jefa rayuwarta a rud'ani da kyamatar al'umma, Ta rasa gata, ta rasa dukkan farin ciki, yayin da ta fad'a zazzafar k'aunar mutumin da...