Select All
  • AUREN DOLE
    529 22 1

    AUREN DOLE Zaune nake a katafaren falon gidansu wanda yake dauke da manyan kujeru na Alfarma . Tun karfe 4:30 Pm na yamma nake zaune a falon gidan na shafe kusan mintuna 30 bata fito ba , Ina zaune ina danna wayata saiga kanwarta maryam, ta shigo falon dauke da plate ruwa ne da kofuna akan plate din tace dani ina wuni...

  • YAR BABBAN GIDA
    33K 2.3K 29

    Na tsaneki at thesame time ina sonki, inajin tamkar na cilla ki ta saman bene na garzaya na taro ki gudun karki fad'a kiji ciwo~ *Alee* ♡ yacce kake nuna min halin ko oho yana ba'kanta raina mutu'ka~pherty ♡ kin gusar da duk wani manufata a kanki~Alee ♡ Na tsaneka bansan sake saka ka a idona~pherty ♡ Ta ya zaka so mut...

  • MAGANIN MATA
    110K 5.4K 55

    Labari ne akan wasu mata da suka maida maganin mata sadidan, suke cin k'aren su babu babbaka dan sun sa ka a ransu muddin maganin mata na duniya toh fa babu abunda zai hana su sace zuciyyoyin mazajen su, su maida su tamkar rakumi da akala, babu ruwan su da tsaftar gida da kula da mai gida idan ba anzo harka ba nan ne...

    Completed   Mature