Select All
  • WEDLOCK
    1.3M 32.8K 64

    ketika is 19 years old turning to 20. She is from an upper-middle class south indian girl. With easy going girl character. yashwanth is 24 years old turning to 25. He is a billionaire class north indian boy. With bossy boy character. what happens when this two from different socities is put together in a wedlock? P...

    Completed  
  • KOME DA LOKACIN SA {COMPLETE}✓
    64.6K 6.6K 44

    Aure! Haihuwa! Arziki! duk na Ubangiji ne wani bai isa ya baka su ba! Kishi masifa ce

  • WANI GIDA...!
    128K 12.1K 31

    Tana shiga cikin dakin, taji an janyo hannunta anyi gefe da ita. Cikin tsananin tsoro da bugun zuciya ta daga baki zata saki ihu, taji an sanya hannu an rufe mata baki, a lokaci guda kuma aka juyata tana kallon wanda yayi mata wannan aika-aika. Ta saki wani numfashi da bata san lokacin data rike shi ba, ta jefa mishi...

    Completed  
  • HALIN DAN ADAM
    62 6 1

    Halin dan Adam labari ne na wata yar jarida Maryam Bala wacce aka kashe ta har wajen aikinta, cin amana, hassada da butulci duk sun taru a wannan gajeren labarin...

  • Gidan Bature
    69K 3.3K 10

    Romantic Love story&Family Saga

  • UMARNIN SAURAYI. {Complete 04/2020.}
    19.8K 1K 21

    labari akan wata yarinya wadda ke ƙetare magana ta mahaifan ta tabi umarnin saurayin ta......

  • HASKEN GASKIYA
    36K 244 26

    Shirye-Shirye Masu Ƙayatarwa.

  • DUKIYAR MARAYU.
    412 25 5

    Labari akan riƙe haƙƙin wasu marayu cike da zalunci da cin amana.

  • GAJEN HAƘURI
    227 3 2

    Ku biyomu dan jin ynd zata kaya.

  • MARAICI
    472 14 1

    Labari ne akan wata marainiyar yarinya wadda ta taso hannun kakarta daga baya itama ta rasu ƙarshe ta koma wurin Antynta da zama ita kuma take gana mata azaba.

  • BA NI BANE
    46.7K 3.7K 40

    Labarin wasu mutane mai cike da ban tausayi, hak'uri da juriya kuma suka zamo jari agaresu.

  • INUWAR GAJIMARE💨
    11K 805 12

    "Ka min alƙawari zaka kula min da Khadijatu fiye da rayuwarka! Ka min alƙawarin zame mata INUWAR GAJIMAREN da ko bai bada ruwa ba sai bada inuwa. Ka bani Kalmarka Ishaƙ!" Hawayen da ke zuba akan idanuwansa ya gaza tsayar su, bugun da zuciyarsa ke yi sai fama hau-hawa ya ke. "A'a Likita bana buƙatar hutun da kake...