SAKATARIYA TA (my Secretary) Best Hausa love story
Najeeb Adam Jibo CEO na Najeeb constructions, saurayi ne ma'abocin kyau, kuɗi da ƙwalisa. Rashin haƙuri, isa da kuma ƙasaita su suka sa yake koran duk wani Sakatare ko Sakatariyar da ya ɗauka a office ɗinsa. Sai dai Aisha Farida ta zo ne dan zama ba dan a mata koran walaƙanci ba. Ko ya Sir Najeeb zai yi da Aisha Farid...
Completed