Select All
  • JARUMAR UWA
    959 81 50

    Khaleefa bazan b'oye maka ba, kamar yadda al'adun mu suka banbanta, haka tsarin tafiyar da rayuwar muma ya banbanta, mahaifina ya kasance mutum mai tsanani da magana d'aya, shiyasa bana ja da dashi akan komai na rayuwa don wahala zanyi a banza kuma bazai fasa abinda yayi niyyah ba, a dunk'ule Ina nufin ko Zan had'iyi...