AL'AMARIN KISHI...
Anty gaskiya NA gaji DA boye masu mama al'amarinnan,kawai zan fada musu domin nayi bincike akan matar nan gaba daya ta zarce MA tunanimu kawai ki hakura DA Barrister ba shine autar maza ba haba kullum DA irin gargadin DA ake mana FA kuma DA alamar ba barazana ce ba😫