ƁARIN ZANCE!by Hassana D'an larabawa
Labari ne akan wata jaruma Zahra da mahaifiyarta ta tasirantu da wata ɗabi'a ta ƁARIN ZANCE, ƙalubale mai girma da ya addabi rayuwarta, a maimakon da ta yi aure ta samu...
BAHAGON LAYI (SABON SALO)by Hassana D'an larabawa
Labari ne kan rayuwar wasu mata marasa kamun kai, waɗanda suke ƙetare iyakokin Allah da raina mazajensu. Yana tafe da barkwanci da sa nishaɗi yayin karatu.