ZAMANTAKEWARMU A YAUby kulsum Azare
Zamantakewar mu A yau littafi ne da zai Tat-taru matsalolin zamantakewar cikin gidan malam Bahaushe, ya haɗa da tsantsar makirci, cusgunawa, Hassada zama ba don Allah ba
MATAN QUATER'Sby kulsum Azare
ZAMA NE IRIN NA YAN BARIKI,
MATA SUBAR GIDAJEN SU,
BA WANKA BARE WANKI
SAI GULMA DA SA IDO.