WACE TA DACE DANIby UmmyOntop
Labari ne akan wani saurayi daya shiga chakakiyar soyayya , yafara soyayya da masoyiyarshi sai wata tashigo rayuwar shi bayan sunyi alkawarin aure da budurwa tashi.
MATSAFIYA CEby UmmyOntop65
Labari ne akan yarinyar datake mutuwar son yayanta sedai ita din ba cikakkiyar mutum bace