Gani Ga Wane..........by Ummu Aslam9511252Sun taso cikin tsananin talauci da azaban rayuwa, sun rasa mahaifinsu a lokacinda sukafi bu'katanshi sun shiga wahalhalun rayuwan inda 'kaddara yayita walagigi dasu. Can...lovebrightfuturewritesdestiny+1 more