
#1
WASA FARIN GIRKI(cigaban gidan gan...by SAKHNA03
Paid book#200 naira
......Me baba yake nufi?,shikenan wai na hakura saina zauna lafiyah a gidan sameer?!!
Inaaa hakan bazai taba yi wuwa ba,dan barikin sajojin dayake...