#1
KADDARA CEby Salma Ahmad Isah
KADDARA!
Shin me cece ita?.
KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita.
KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam...
#2
LABARINSUby salma ahmad isah
Kowa ya na da labarin da zai bayar.
Kamar yanda kaddarar kowa take da ban.
Labari me cike da ƙunci baƙin ciki da damuwa.