#1
KADDARA CEby Salma Ahmad Isah
KADDARA!
Shin me cece ita?.
KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita.
KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam...