#1
Auren Haďi (COMPLETE)by 🌚🩶
Tayaya ummi da salman zasuyi rayuwar aure wanda da abaya basu son junan su an hada su AUREN HAĎI ku biyoni muji yadda zata kaya
Completed
#2
BONONO...! [𝑹𝒖𝒇𝒆 𝑲'𝒐𝒇𝒂 𝒅�...by Rabi'at Sidi Bala
Rayuwa mai cike da ban al'ajabi gami da hargitsi, ya yin da sharri ke juya wa ya koma wajen mai shi.
#3
ZUBAR HAWAYENAby Rabi'at Sidi Bala
Littafi ne me k'unshe da sark'ak'iya kala-kala ta fannin rayuwa da kuma zamantakewar aure.