#1
Duk kyan namiji (Hausa love story)by Azizat Hamza
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka
banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya
shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta
kuma kowacce da irin tarbar data masa.
Yayinda Nafisah ke gani...