Haƙuri Bautar Allah

Haƙuri Bautar Allah

  • WpView
    Reads 15
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 1
WpMetadataReadOngoing7m
WpMetadataNoticeLast published Sat, Nov 21, 2020
WpInfo
Fiction
Romance
Labari ne da ya ƙunshi hukunce-hukunce na aure da yadda musulunci ya bayyana su daki-daki, musamman abin da ya shafi saki kamar Kulu'i da Li'ani da da Ila'i da sauransu. Ku biyo ni don samun bayanai game da wannan. Acikin wannan labari 'Haƙuri Bauta' . Aure yana tafiya ne kafaɗa da kafaɗa da haƙuri, ba kwa bina bashin rantsuwa dan kowace macen da za a kai dakin mijinta sai iyaye sun mana nasiha da wannan kalma. Ba dan komai ba sai dan an san zo mu zauna zamu saba. Ku biyo mu cikin wannan labari......
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • RAYUWAR CIKIN AURE
  • We will always be together! (A Fairytail Fanfiction)
  • The Unspoken Bond
  • [BL] My Darling Host Refuses To Take Off His Fursuit!!
  • ☆COLLEGE VALA LOVE☆
  • Fpe react on other universes
  • 𝐀𝐀𝐊𝐇𝐑𝐈 𝐈𝐒𝐇𝐐..
  • Insane- A villain that can change (villain Deku/Dadzawa [BNHA]
  • Gereksiz İntikam

TSOKACI Wannan littafin tsokaci ne a kan rayuwar ma'aurata, abubuwan dake faruwa yanzu a gidajen Auren mu, da kuma matsalolin dake cikin auren. Duk wanda yaga labarin nan yayi iri ɗaya da rayuwar sa to yayi haƙuri domin ban yi don cin zarafin sa ba, nayi ne domin gyara, domin rubutu da gyara shi ne buri na, Faɗakarwa ita ce tsari na, Ilimantarwa kuwa muradi na ne. Isar da saƙon amfana ga al'umma shi ne tunani na. Alƙalami na a kullum yana bin hanyar da zai riƙa gyara ne.

More details
WpActionLinkContent Guidelines