ymtbbr

Salam, dafatan ka na lafiya, ya kwana biyu ba cigaban labarin nan ne na "SADADIN MATAT UBA", Dafatan dai lafiya. Ina ma ka fatan alkhairi.
          Alhaji Liman Babura
          07032151512

IhsanAhAd

@ymtbbr Allah yakara sauki mumamunajiransa wllh munaso Muga yadda zata kaya
Mag-reply

ymtbbr

Allah Ya ƙara sauƙi, Ya sa kaffara ne
Mag-reply