Naseeb01

Assalaam 
          Labarin BAHAGUWAR FAHIMTA labari ne mai cike da tsantsar soyayya, ababen al'ajabi, jarumta, fadakarwa tare da uwa uba nishaɗantarwa... Babu ruwanku da jiran ƙarshensa domin kuwa an kammalashi tuni. 
          
          Ra'ayinku nada mutuƙar muhimmanci domin shine yake ƙara mana ƙwarin gwiwar kawo muku irin labaran da kuka fi so... Karku sake a baku labari...
          
          https://www.wattpad.com/story/207499127?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=Naseeb01&wp_originator=W4IKgnDGbm%2B%2BVxV8wo7HYL%2FJ8zaObEucIAAeCbr%2BgF5D2fckJuqGS%2Fo7Y7lap8vWtBEMuTvJWUUv9o5nlAOMNlyVxBUv0PK0HnZpiAXrKlgIqb0ShylV3g7s9atmxsKt

ar_riyadha

assalamu alaykum 
          ka daure ka dinga bin littafina the souls journey after death ban dade da farawa ba. 
           shukran 
          jazakallahu bi janna 

Abdurahim98

Allah ya ba da iko muna godiya
Reply

ar_riyadha

@Abdurahim98 zaka ga littafin sunansa rayuwa bayan mutuwa 
            zan fara shi insha allahu 
            ngd 
Reply

Abdurahim98

A nan ban ganshi ba
Reply