miss_untichlobanty
salam alaik sis fatan kina cikin koshin lafiya ya jama'a Allah ya taimaka. Nace idan ban takura ki ba ki duba littafi na mai suna KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE. Labari ne daya tilo ba irin sa kuma ba cika baki ba. Nagode sosai!