Asecretwriter14

 WAYE MAHAIFINA......?, sabon labari wanda yazo da sabon salo tareda sabuwar marubuciya , wacce take da burin burgeku da nata baiwar da Allah yabata.
          	      Saboda haka ina Neman yardarku da kuma addu'arku nagode.