Aslm ina yi wa kowa Barka da dare, Ina bai wa duk mabiya book din Matana haƙuri a kan rashin samun update da wuri ngd da goyan baya da nk samu a wajenku. Ina so nayi amfani d wannan damar na sanar daku cewa zan dakatar da typing har na tsawon one month, ba dan san raina ba sai dai bin umarnin kungiyata na dakatar da fitar da book zuwa na dan lokaci, ina fatan zaku fahimta Nagode.
Insha Allah zan dinga typing ina ajiyewa yadda idan muka dawo, update za'a dinga samu yadda ya kamata. Love you all.
Autarmama ce.