*REGRET*
Romatic story
A sanadin bin umarnin iyayena ,na jefa kaina cikin ƙazantacciyar rayuwa , na kasance mace mai tsananin sha'awa ,sukuwa burinsu shine inyi karatu mai zurfi in zamo abin kwatance a duniya ...!
Wannan littafin na kuɗi ne ,yana ɗauke da zazzafar soyayya ban tausayi ,sarƙaƙiya ,nadama da sauransu ,kudai ku biyoni dan jin cakwakiyar dake cikin labarin akan farashi mai sauƙi ..!
Domin neman ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan number 08141799224 karku ance tafiyar ta manyan matace.
Zainab Habib
Mom Islam