BabyBintuu

Am sorry for these wad'anda suka kirani layina yasamu matsala kuma wanda yamin register yarasu so wad'anda suka siya littafi ban sasu a group ba FARAR MACE SABON TAKU da GAMIN GAMBIZA sumin magana ta 08148825014 please and please WhatsApp kawai banda kira dan maza nakira please inada aure maza sudaina kira na a ajemin sako inbox in sha Allah zan duba Oum Sumayya luv u all

RookeeAdhamz

BabyBintuu

@RookeeAdhamz OK In Sha Allah I will 
Reply

BabyBintuu

Am sorry for these wad'anda suka kirani layina yasamu matsala kuma wanda yamin register yarasu so wad'anda suka siya littafi ban sasu a group ba FARAR MACE SABON TAKU da GAMIN GAMBIZA sumin magana ta 08148825014 please and please WhatsApp kawai banda kira dan maza nakira please inada aure maza sudaina kira na a ajemin sako inbox in sha Allah zan duba Oum Sumayya luv u all

BabyBintuu

          
          *SAK'ON NA MASOYA NE*
          
                          *Daga*
                  Ummu Sumayya
          
          
          *_️NEW YEAR PROMO
          Zazzafar soyayya mai shiga zuci labarin soyayya mai ban tausayi da ban mamaki, 
          
          Labarin wani d'an ham shak'in mai kud'i dake da baudadd'iyar zuciya akan k'in ba'kar mace yatsani ba'kar mace, yace sai farar mace coca cola shape mai degree dan aganin sa duk wacce bataje high institution ba bata waye ba yana searching d'in neman matar auren sa kawai mahaifin sa yamai shiga hanci da k'udundune ya auro masa bazawara kuma y'ar k'auye yarinya k'arama yashiga tashin hankali matsananci inda yazuba matar akwandon shara dan aganin sa babu abunda zaiyi da bazawara y'ar 14 years kuma y'ar talakawa wacce bata san komai ba saidai ya kula da ita  kuma ba'kar mace,
          
          Inda ya auro farar mace y'ar 27 years wacce ta kammala masters degree d'in ta tana aiki akanfanin mahaifin ta daya kasan ce senetor president 
          
          Shin ya wannan kishin zai kasance tsakanin y'ar 14 da y'ar 27 years lallai wannan shine gamin gambiza joining two different things.
          
          
          Littafin yana nan yafara yawo a media hanzarta neman naki/ki kan farashi mai sauk'i 300 kacal idan vip group ne 700 idan special group ne 1k inda zamu kammala littafin cikin sati 3 dayardar Allah mekike jira y'ar uwa maza hanzarta kisamu naki karki bari abaki labari
          
          
          Saboda zuwan sabon shekara duk wanda zai biya daga yau zuwa 6_January normal 200 vip 400 special 700
          
          
          Za'a biya kud'in ta hanyar turawa ta asusun banki 4210014214 Lawal Shamsiyya eco bank sai atura shaidar biya zuwaga wannan number 07017296839 ko mtn/airtel ta 07017296839 y'an nijar sumin magana ta 07017296839 don jin yanda zasu biya kud'in su.