Momislam2021

_NISAN KIWO_
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=65bf1fac4cc374529cfd6167
          
          Idan kinason karantawa daga farko kiyi following ɗina arewabook sannan ki danna blue link ɗinnan
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          Granny wlhi lokacin da Anan take bamu labarin Arya mun girgiza,
          Monir da sai yanzu ya samu abin cewa yai gyaran murya tare da cewa "haƙiƙa jiya na shiga web ɗina na Instagram naga sanarwar bikin Arya da Leela Amma a sanarwar sunce cikin sirri za'ayi bikin abin mamaki harda photonta" Granny ta miƙe tsaye cikin kiɗima tare da cewa "innalililahi wa inna ilahir raji'un ashe Arya tanada nata nufin shikenan, amma dole muje muga Anan ɗinnan ina so inji daga bakinta" Monir ya faɗa yana juyawa ga khair.
          
          Mom Islam
          08141799224

Momislam2021

DARAJAR ƘWARYA 
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=64ead92bda4e373d864cf2c4
          
          bayan taga sun gama ficewa ta ɗauki nonon gorar na Ayra ta sauya da madarar fiya-fiya, takai nonon kitchen tasa a fridge,
          Ta fice da sauri, tana sanye da riga da wando sai baƙar after dress da ta sanya a waje, sannan siririn mayafi, dama babu wanda ya shiga gaban mota, tana buɗe murfin motar ta shige, tun kafin motar Dady ta tashi, gaban Aasma ya tsananta mugawa, a hankali ta dafe gurin tana karanto innalililahi wa Inna ilahiri raji'un, zuciyarta...
          
          Follow my account on arewabook
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          08141799224