Deejahabdul

MAI SONA KO ZAB'INA! 
          	
          	I'm a shitty writer you don't have to tell me that coz I know that myself. 
          	
          	Na san jira ba ya da dad'i dan nima I hate it. But ya zan yi, na riga na zama lazy rubutun wahala yake min.
          	
          	But now to be sincere ba ni da lokaci. I'm getting married this October, wasunku sun sani wasu kuma ba su sani ba. And duk wadda tayi aure ta san idan auren mace ya matso ba ta da wani nutsuwa ko enough time.
          	
          	Sincerely speaking I don't have enough peace of mind to write now, ko da kuwa ina da lokaci.
          	
          	Kuma ba zan ce ga lokacin da zan cigaba da rubutu ba. Maybe untill after the wedding, and post wedding struggles. So na sauke littafin nan daga kan wattpad for now, duk lokacin da Allah ya bani iko na kammalashi, zan d'ora shi completed, so that ba za ku yi ta jira ba.
          	
          	Nima ba na jin dad'i ina samun complains from my readers. 
          	
          	For those of you reading Kai ne mafarkina (dreams girl) zan kammalashi coz labarin ma ya zo k'arshe, editing ne kawai ke ban wahala. But abunda ya rage ba zai wuce 4 chapters ba. So expect the book to be completed within this week. 
          	
          	Sorry for all the inconveniences . 
          	
          	Nagode. 
          	
          	
          	
          	

Deejahabdul

@Oum-Farouq amin ya rabbi dear. Nagode  
Reply

Oum-Farouq

@Deejahabdul  Masha Allah. Ina taya ki murna Anty Deeja Ubangiji ya nuna muna lokacin ya sa ayi damu. Akwai chasu ashe
          	  
          	  
Reply

Momislam2021

*NA KASA JUREWA*
          
               Mom islam 
          
          Book2 
          Page 33-34
          
          I just published "Chapter 33-34" of my story "NA KASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=688f16a724c3c839917a8159
          
          Tana kukan tana ci gaba da girgiza kanta da yayi mata nauyi, tunda ya fara maganar take ta girgiza masa kai hawaye na zuba, cikin Muryar kuka tace "yah Ma'aruf ba kukan auren da zakayimin nakeyi ba, kukana bashi da alaƙa da auren..."
          Tai maganar tana share hawaye,
          Murmishi yayi tare da kamo hannunta na dama, kafin yace "Aysha nayi miki alƙawarin bazan taɓa barinki cikin damuwa ba insha Allah, bazan taɓa bari kiyi nadamar aurenmu ba, zan mayar dake tauraruwa a cikin mata, zan mayar dake Gimbiya wacce tafi ko wacce mace sa'ar miji...!
          
          Normal group 500 VIP 1k 
          
          Account number 3175689751
          
          Name Zainab Habibu first Bank 
          
          Shaidar biya ta wannan number 08141799224
          
          
          Masu Arewabook kuyi following ɗina akwai more pages acan ga link nan  
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          
          Mom Islam

Momislam2021

*NA KASA JUREWA*
          
               Mom islam 
          
          Book 2 littafin kuɗi ne 
          
          Normal group ₦500
          Vip 1k
          
          Account number 3175689751
          Name Zainab Habibu first Bank 
          
          Shaidar biya ta wannan number 08141799224
          
          Page 29-30
          
          I just published "Chapter 29-30" of my story "NAKASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=688cce3fe30f755d1876b260
          
          Gyaɗa masa kai tayi, tare da sake sunkuyar da kanta, janyota jikinsa yayi tare da cusa kansa cikin jikin ta, har ga Allah wannan ƙamshin da take yi shi ke fisgarsa, batayi ƙoƙarin hanasa ba, saboda ba anan takeso wasan ya fara ba, tafi son idan taje gidansa, ta nuna masa iyakarsa, domin ta ɗau alwashin sai ta fanshe duk abinda yayi mata..
          Harda wani sanya hannayensa biyu yana rungumeta harda wani jijjigata suna daga zaunen, tun Hajiya Rabi'a na parlor tana jiran fitowarsa, har ta fara gyangyaɗi..!
          
          Akwai more pages a Arewabook kuyi following ɗina ga link nan  
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          Mom Islam

Momislam2021

I just published "Chapter 1-2" of my story "NAKASA JUREWA ". https://www.wattpad.com/1541650527?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021
          
          
          Koda ya buɗe ƙofa kai tsaye bedroom ɗinta ya wuce, tafkeken frame na hotonta ya tsaya yana ƙarewa kallo, lokaci ɗaya ya runtse idanunsa tare da cije kyakkyawan pink lip ɗinsa, tura hannunsa yayi cikin sumar kansa, a fili ya furta kayun ɗan maciji, "wallahi tallahi na tsaneki na tsani komai naki mtsw" ya fice a bedroom ɗin nata tare da bugo ƙofa,
          
          Domin samun more pages kuyi following ɗina a Arewabook danna blue link
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          
          Ga wanda basa Arewabook ga link na Wattpad hilis ayi following ɗina 
          https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
          
          Inci arziƙin Manzon Allah a tayani sharing

Momislam2021

* DARAJAR ƘAWARYA *
          
          I just published "Chapter 1-2" of my story "DARAJAR ƘWARYA". https://www.wattpad.com/1373618432?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021&wp_originator=h4%2FNbJ9iz8BBy29M gaTKx2UZhB7bhg7P9VbsRV6IJD96IqNnRj8RfKzTOzEOAGDOvA62bUOfbjVmIKbQwUet9BVj4LIgbP9U1KSCq2wZz2J7tK0CA0hh6jrh0lB4emhf7h
          
          
          Follow me on Wattpad
          https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
          
          Mom Islam 08141799224