Assalamualaikum fatan kowa yana lafiya ,Ina so ma sanar muku rashin account d'ina da nayi mai wanna profile a sama a bisa wannan dalili nayi amfani da damar wannan post idan followers dina kun gani zaku iya following d'ina ta sabon profile dina da nayi wannan message. Dijen-sy Nagode sosai.
*MARUBUCIYA PHATYbb*
*Dalilin daya saka Littafin MADUBIN GOBE yafi bani wahala*
Nagarta Writers Association.
*Nayi bincike ne sosai kafin na fara rubutawa har kuma ina cikin rubutawan naci gaba da yi.*
*Ya ƙunsa Fyaɗe da kuma harkar shari'a.*
Danna link ka samu full hirar *Kyautar book ɗin KWANTACCIYA ga mutane biyun farkon da suka fara comments*
I just published "8/1/2021 writer Phatybb" of my story "QUIZ WITH NIMCYLUV". https://my.w.tt/aGRqTwlSScb