Naseeb01

Thank you for adding one of my greatest books on your reading list.
          Fatan zakiyi following ɗinmu don sanin duk sanda mukai update.
          Sannan idan akwai shawara ko neman ƙarin bayani ƙofa a buɗe take a wajen comment... Bazan ajiye alƙalami na ba, har saina roƙi cewa ki rinƙa voting ɗin mu don haka yana ƙara mana kwarin gwiwa.