Gimbiya229

Assalamu alaikum. I am glad to meet all of you, I hope in good health? So, I haven't posted in like, forever! This post is way long overdue and I apologise to all of you for that. I know there are many pending stories, two, to be precise. I haven't forgotten them. I just have this short story that I wanted to share with you. I hope you'll like the characters and the story. So Much For Love is all about love, conflicts and family values. Please let me know how you feel by commenting. And yes, vote, vote , vote!!!

Gimbiya229

@babynmama in shaa Allah my friend
Reply

babynmama

@Gimbiya229 maa shaa Allah
          	  Way overdue kam, welcome back
          	  Hope you'll be unstoppable if you start,and you'll be able to complete the other 2 stories
          	  Allah Ya taimaka
Reply

zainabkaoje33

@Gimbiya229 Allah ya taimaka ya bada sa'a Amma Don Allah  kiyi kukarin ki cimana gaba dagurbin zuciya don Allah
Reply

Gimbiya229

@Nazeefer w slm. Wayyo Allah. Da kin kira ni a waya ai don muyi zumunci. Ina da labarin su Hindu kawai karasawa ne ban samu damar Yi ba. Thank you for your constant concern and reminders. It is good to know that Malik and Hindu got so much love from you, just as much as I loved writing them. Maybe you can drop your contact number and we will discuss further. Na gode

Nazeefer

Aslm, da fatan kina lafiya. Ina labarin Hindu da Malik ne munji su shiru. Muna son jin qarshen wlh. Ma'assalam.
          

Nazeefer

Aslm, da faran kina lfy. Ina su Hindu da Malik ne suka bace? Shiru ba labarin su. Naje Bauchi a August ɗin nan na haɗu da Ibrahim da Bilkisu a SAJE food court saura qiris in tambaye su ina su Hindu sai kuma nace kar suce na cika gulma sai na share kawai. Don Allah a qarasa mana lbrn.
Reply

Gimbiya229

@Nazeefer wa alaikis salam. Zan karasa labarin su In shaa Allah. Ina godiya da kauna da kuma kulawar ku
Reply

Momislam2021

✨✨✨
          *Inakuke masoya haziƙar marubuciyar nan wacce kukafi sani da Mom Islam wato Zainab Habib,ta shirya tsaf domin nishaɗantar daku a littafinta mai ɗauke da darusa na rayuwa kama ,daga barkwanci soyayya kai harma da faɗakarwa , marubuciyar data kawo maku littafanta kamar su*
          
          Hatsabibiyar Yarinya
          Rayuwar Nimcy luv a birni
          Zainabu Abu
          Zazzafar Kishi
          Ladidin kauye
          Nancy yar karya
          Jinin Abbana
          Diyana
          Sirrin Zuciya
          Kanin Uba
          Macen sirri
          Sahibul Amrat
          Nadama
          Da sauransu yanzu kuma tana ɗauke muku da fitacce wato *ABU-RASHEED*
          *ABU-RASHEED* littafine wanda yazo da salo daban tsarinsa na dabanne , ina fatan masoya Hatsabibiyar yarinya da masoya Rayuwar nimcy zaku nunamin love ta hanyar siyan littafina akan farashi mai sauƙi , Normal group 200 vip 500 special 1k  Funny love and romantic story 
          _Ɗanɗano daga littafin ABU-RASHEED_
          Yarinya ce ƴar kimanin shekaru goma da aihuwa , hannunta riƙe da tulu tana tafiya tana ƴan wake-waƙenta , 
          Da sallama ta shigo gidan nasu daya kasance ginin ƙasa wanda ke ɗauke da ɗakuna huɗu ,ɗaya na Goggo Amina ,ɗaya na Inna Laure , tana isowa da ruwan data ɗibo ta kawo gaban Inna Laure ta ajiye tare da cewa "Inna ina tuwon nawa ?" 
          Inna Laure ta galla mata harara kafin tace "sai da kika gama yawon barkancin naki zakizo kina tambayata abinci ?"idan baki ɓacemin da gani ba wallahi sai na cire miki ƙafa "
          Goggo Amina dake keɓe baki tace "kema kika kulata ta gaji munafurcinta ta ƙyale mutane , 
          Shigowar baba ne yasa ko wacce tayi tsit sai suka hau cewa " Hasina ƴar albarka maza jeki rumfa ki ɗauko tuwo kici ,kasancewar baba yazo ɗaukar wani abu ne yasa bai sauraresu ba tunda bashi da saurin fahimta ya fice .
          Yana fita suka....
          Kinason jin cigaban labarin ?
          Maza garzaya ki biya naki kisha karatu ta wannan account ɗin 3175689751,Zainab Habibu first bank. 
          Ko ki turo hoton katin mtn ta wannan number 08141799224 nikuma in samɓaɗaki a group ɗin da nake typing nagode masoya Mom Islam