*TALLAH...! TALLAH..!! TALLAH...!!!*
“Aayiriri..Yiriri..yirii.. Aaah Yau ni na ga dakan d’aka shikar d’aka taaankad’en bakin gado”..
“Toh fa zabiya yau kuma da me kika zo mana..?”
“Hmmm Gawurtattu... hazikai kuma Taurarin marubutan nan Guda biyu *GUREENJOH* da kuma *OUM AMEER* sun sake Yunkurowa domin zuwa muku da Zafafan Taurarin littatafansu Guda Biyu, *SABABI..* Na Marubuciya *OUM AMEER* da Kuma *GAMON JINI* daga taku har kullum *GUREENJOH*
Inaa kuke ne masoya karatun littatafan hausa, Marubutan nan sun shirya tsabb sun d’au d’amarar nishad’antar daku, fad’akar daku, illimantar daku tare da kuma nishad’antar daku a wannan tafiya.... fasihan marubutan zasu kawo muku labarin ne kan farashi me Rahusa... wadda ze zo muku akan....
Naira 500 kachal duka biyun, Ga me Son d’aya kachal daga ciki ze iya biyan N 300 sbd jin daad’inku Masoya....”
*GAMON JINI* na Marubuciya *Fatima Muhammad Gureen (GUREENJO)*
Tare da
*SABABI* na Marubuciya *AMINA IBRAHIM (OUM AMEER)*
Akwai shakufan d’and’ano da zasu zo muku a like da wannan Tallar, Littatafan zasu fara sauka da zafi zafinsu ne a Ranar JUMA’A babbar rana... 22/07/2022 wadda yayi daidai da 18 ga watan Dhul hijja hijirar annabi SAW shekara 1443 AH...
Domin neman Karin bayani zaku iya tuntuban marabutan ta wad’an nan lambobi kamar haka
09039206763
08068974831
Kar ku manta sayan na gari mai da kud’i gida
Duka akan farashi 500, d’aya akan farashi 300
Zaku iya biya ta wannan asusun bankin
3118518476
Fatima Muhammad Gurin
First bank
Sannan se ku tura shedar biya ta wannan layi
09039206763
*BAMU KARBAN KATIN WAYA* ko wace iri ce....
*NAMU BA IRIN NA SU BA NE......*