Hafssatu

A rashin sani da kin bin umurnin iyayen ta, ta zabi masoyin data d'auka soyayyar gaskiya yake mata, A rashin sani sanadiyar masoyin tayi rayuwa A  gidan mahaukata a matsayin mahaukaciya  mai tabin hankali A rashin sani ta aure shi batare datasan dan fashi da makami ba ne ita kanta dukiyar ta yake so tare kokarin sheka ta barzahu...A rashin sani....nadama, soyyya, sarkakiya dana sani, tausayi✍ A RASHIN SANI COMING SOON 1 OCTOBER

zooba-kim

Dear [Writer's Name],
          
          We're excited to introduce Katlina, a new online platform dedicated to book lovers, where readers can access a vast library of books and audiobooks. As a writer, we believe your work deserves a wider audience, and we'd be honored to feature your books on our platform!
          
          By partnering with us, you'll gain:
          
          - Increased visibility for your work
          - Exposure to a growing community of readers
          - Opportunities for reviews, ratings, and feedback
          - A new revenue stream through our audiobook and e-book sales
          
          We're interested in featuring a diverse range of genres and styles, so whether you're a seasoned author or a debut writer, we'd love to hear from you!
          
          If you're interested in submitting your book(s) to Katlina, please reply through this email (katlinafics@gmail.com) with:
          
          - A brief introduction to your work
          - Book title(s) and genre(s)
          - A short bio, including your writing experience and credentials
          
          We'll review your submission and get back to you with more information on our publishing process.
          
          Thank you for considering Katlina as a platform to share your writing with the world!
          
          Best regards,
          
          Kimzee (CEO)
          Katlina Team

Hafssatu

A rashin sani da kin bin umurnin iyayen ta, ta zabi masoyin data d'auka soyayyar gaskiya yake mata, A rashin sani sanadiyar masoyin tayi rayuwa A  gidan mahaukata a matsayin mahaukaciya  mai tabin hankali A rashin sani ta aure shi batare datasan dan fashi da makami ba ne ita kanta dukiyar ta yake so tare kokarin sheka ta barzahu...A rashin sani....nadama, soyyya, sarkakiya dana sani, tausayi✍ A RASHIN SANI COMING SOON 1 OCTOBER

Hafssatu

Assalamu alaikum masoyana a duk  inda kuke, RAMADAN MUBARAK Allah yakarbi ibadar mu yasamu cikin y'antattun bayi yabiya mana bukatinmu na Alkhairi.. ina jiran sugar azumi na

Hafssatu

@Hafssatu Masha Allah ❤️❤️
Reply

mamanrukk

@Hafssatu waalaikum salam ameen ya Allah
Reply